Tarihin Manzon Allah SAW|書籍線上App不用買

シェア記事:

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranar sakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),” wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’il Raji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justice Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zai fahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafi tarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

【免費書籍App】Tarihin Manzon Allah SAW-APP點子

免費玩Tarihin Manzon Allah SAW APP玩免費

免費玩Tarihin Manzon Allah SAW App

Tarihin Manzon Allah SAW APP LOGO

Tarihin Manzon Allah SAW LOGO-APP點子

Tarihin Manzon Allah SAW APP QRCode

Tarihin Manzon Allah SAW QRCode-APP點子
熱門國家系統支援版本費用APP評分上架日期更新日期
未知Android
Google Play
1.0
App下載
免費
1970-01-012015-04-21
シェア記事: