40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam|音樂線上App不用買

シェア記事:

【免費音樂App】40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam-APP點子

Assalamu Alaikum warahmatullah ya 'yanuwa Musulmi.

Wannan Application ne musamman ga 'yanuwa Musulmi Hausawa domin sauraron Tafsirin littafin Arba'una Hadith na Annawawi. Me Fassarar Shine Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano Nigeria.

Idan kana da wannan App din na malam jaafar to a koda yaushe zaka iya budewa kaji karatun wannan Littafi bate da bukatar Internet ba.

Idan kana da bukatar wadansu Karatuttukan Mallam Ja'afar Mahmud Adam to ka rubutasu a cikin review dinka na wannan App din.

Ya zama wajibi muma Hausawa mutashi a tsaye a dama damu domin kada abarmu abaya. Don haka ne nayi kokari domin shigo da yaren Hausa da Karatuttukan Hausa cikin wannan store domin 'yanuwanmu muma su amfana.

Idan kaji dadin wannan App din to kayi rating dinsa tauraro biyar domin ya shahara a wannan store.

Idan kana da wata shawara ko ra'ayi, zaka iya samun developer na wannan App din na malam jafar tayin amfani da email din developer.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Daga karshe Allah yajikan Mallam Ja'afar Mahmud Adam Ameen summa Ameen.

Nagode Nagode. Sai Anjima.

【免費音樂App】40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam-APP點子

【免費音樂App】40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam-APP點子

【免費音樂App】40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam-APP點子

免費玩40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam APP玩免費

免費玩40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam App

40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam APP LOGO

40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam LOGO-APP點子

40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam APP QRCode

40-Hadith- Ja'afar Mahmud Adam QRCode-APP點子
熱門國家系統支援版本費用APP評分上架日期更新日期
未知Android
Google Play
1.0
App下載
免費
1970-01-012015-04-23
シェア記事: