Alƙur'ani mai girma|教育線上App不用買

シェア記事:

【免費教育App】Alƙur'ani mai girma-APP點子

BalaghAikin "Balagh" wato "isarwa" yana Magana ne akan tarjamar ma'anonin Alƙur'ani mai girma, zuwa harsuna masu yawa na ko ina a faɗin duniyar nan, kuma wannan wani ɗamba ne na ƙoƙarin isrda maganar Allah s.w.t zuwa ga dukkan talikai a duk vangarorin duniya, hakanan wannan aiki ya dogara ne akan sauti da surah.Wannan aiki na "Balagh" ya ƙunshi hidimoni masu yawa, daga ciki akwai:1-Yiwuwar bincika kowane hoto da ya ƙunsa kai tsaye.2-Yiwuwar bincika kowace surah.3-Darje nau'i cikin waɗanda ake dasu.4-Za'a iya canza hasken tashar.5-Akwai wajen tara duk abinda ya burge ka, domin sauƙin dawowa gareshi sand aka buƙaci hakan.6- Aika duk abinda ka buƙata na bidiyo zuwa ga abokanka ta hanyar Email.7-Tarayya da abokanka wajen zaƙulo abubuwan da suka birgeka da yaɗa shi a shafukan zumunci kamar facebook da twitter da sauransu.Manufar wannan aiki na "Balagh":shine isarda maganar Allah s.w.t zuwa ga mutane baki ɗaya, da dukkan harsunan da suke Magana dasu, wanda zai dace da buƙatunsu , kamar yadda wannan aiki ke nufin sanya wani ɗamba na sabunta hnayar kira zuwa ga Allah domin ta dace da zamani, ta hanyar fasahar zamani.Kamar yadda aikin ke gabtarwa makaranta Alƙur'ani mai girma saukarsa daga bakin ƙwararrun makaranta, waɗanda suka zarta 33, sama da bidiyo 313, da tarjamar karatun a lokaci guda zuwa ga harsuna masu yawan gaske, kamar (Ingilishi – Jamusanci – Cananci – Indonesiyanci – Bangale – Farisanci – Faransanci – Hausa - Spaniyanci – Turkiyanci) .

【免費教育App】Alƙur'ani mai girma-APP點子

【免費教育App】Alƙur'ani mai girma-APP點子

【免費教育App】Alƙur'ani mai girma-APP點子

【免費教育App】Alƙur'ani mai girma-APP點子

免費玩Alƙur'ani mai girma APP玩免費

免費玩Alƙur'ani mai girma App

Alƙur'ani mai girma APP LOGO

Alƙur'ani mai girma LOGO-APP點子

Alƙur'ani mai girma APP QRCode

Alƙur'ani mai girma QRCode-APP點子
熱門國家系統支援版本費用APP評分上架日期更新日期
未知iOS
App Store
1.0
App下載
$2.99
2013-04-262015-06-04
シェア記事: